Alƙurani Mai Girma Quran Hausa — ASO
发行商 MP3Quran AppTrack Ninja。
Al-ƙur'ani tare Tarjama Hausa
Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye. Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki. ***Keɓance-keɓancen Manhajar:*** - Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa - Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai - Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatac…
分类: Education, Reference
的关键词可见性、排名搜索词和每日位置变化。 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa.