Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
发行商 MP3Quran AppTrack Ninja。
Al-ƙur'ani tare Tarjama Hausa
Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye. Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a matsayin waƙafi domin Allah Maɗaukakin Sarki. ***Keɓance-keɓancen Manhajar:*** - Sauƙin amfani ƙaramar fuska tare da damarmaki masu yawa - Binciken gaggawa da sauri Bincike a Nassoshin Alƙur'ani da - Sunayen surori da Juzi'ai - Karatun Alƙur'ani Ka more da jaratun Alƙur'ani Mai Girma daga kwafi tatac…
分类: Education, Reference
的 App Store 排名、截图、估算和类似应用。 Alƙurani Mai Girma Quran Hausa.