Kawaidi Fassarar Hausa
Par Abdulkarim Nasir sur AppTrack Ninja.
qawaidi da Hausa Complete
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu yanuwa Musulmai, Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai. Allah Yayi dadin tsira da aminci ga shugabanmu Annabi Muhammadu (Sallallahu alaihi wasallam). Yabo da Godiya su kara tabbata ga Allah Madaukakin Sarki wanda da ni'ima taSa ayyuka kyawawa ke kammaluwa. Wannan sabuwar manhajja ce kuma irinta ta farko a wannan dandali na Apple App Store domin kawo muku cikakken littafin Kawa'idi domin ya kasance makarantar gida a gareku yanuwa Musulmi. Wanna manhajja ta Qawa'idi tana aiki ba tare da data ba wato offline take aiki. A cikinta zaku samu: 1. kawa-i…
Catégories: Music, Education
Classements App Store, captures, estimations et apps similaires pour Kawaidi Fassarar Hausa.