Qur'an Hizbi Hizbi
Von Sagware International Limited auf AppTrack Ninja.
Quran na rubutun hannu
Wannan Quran kareem na rubutun hannu na warash me saukin amfani, yanada sauki wurin bude surori, sauraron karatu, ajiye gurin da aka karanta, da sauransu. Shine application irinshi na farko wanda ya tabbatar kalan rubutun Qur'anin shine ake amfani dashi dede dana takarda. Qur'anin zaka iya 1. kamo surori cikin sauki 2. ajiye gurin karatu (bookmark) 3. ganin shafuka yadda suke 4. turawa zuwa sauran mutane 5. kamo shafi kamar asalin na littafi 7. sauraron karatun ana karantawa 8. Zaka kamo hizbi hizbi Da sauransu. Arabic هذا القرآن الكريم بخط ورش سهل الاستخدام، حيث يمكنك فتح السور، والاستماع إل…
Kategorien: Reference, Lifestyle
App-Store-Rankings, Screenshots, Schätzungen und ähnliche Apps für Qur'an Hizbi Hizbi.