Quran Warsh
By Sagware International Limited on AppTrack Ninja.
Wannan alqur'anine na rubutun hannu na warash me saukin amfani, yanada sauki wurin bude surori, sauraron karatu, ajiye gurin da aka karanta, da sauransu. Shine application irinshi na farko wanda ya tabbatar kalan rubutun Qur'anin shine ake amfani dashi dede dana takarda. Qur'anin zaka iya 1. kamo surori cikin sauki 2. ajiye gurin karatu (bookmark) 3. ganin shafuka yadda suke 4. turawa zuwa sauran mutane 5. kamo shafi kamar asalin na littafi 7. sauraron karatun ana karantawa Da sauransu. French Il s'agit d'un Coran écrit à la main et facile à utiliser, ce qui permet d'ouvrir facilement les cha…
Categories: Reference
App Store rankings, screenshots, estimates and similar apps for Quran Warsh.